<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>124</hymn_number>
<title>Yesu Kristi Yana Zuwa Domin Ya Karƃe Mu LW124</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu Kristi yana zuwa domin ya karƃe mu.
 Duk Ekklesiya za ta gan shi, Mai Cetonta ne.

[V2]
 KORUS
 Halleluya ga Yesu, ga Yesu Mai Ceto,
 Halleluya ga Yesu, Mai Cetonmu ne.

[V3]
 2) Ƙanƙanana duk da manya, Yesu yana sonsu,
 Masu sonsa, masu tuba da zuciya ɗaya,
 Korus

[V4]
 3) Muna jira, Ubangiji, mu ƴaƴanka duka,
 Ko da rana, ko da dare, koyaushe ka zo.
 Korus

[V5]
 4) Wata rana, wata sa'a, lalle kana zuwa.
 Muna zamanmu da shiri har ran da ka zo.
 Korus</lyrics>
</song>